Hausa Updated on Dec 6, 2020 by FlashisaacDec 6, 2020 Welcome to Flashlearners Hausa Quiz... Read Each Question Carefully And Choose The Best Answer From The Options. You May Click Here for Free Video Tutorials To Boost Your Score Or Simply Click Here To Access Thousands of Hausa Questions Offline. Next To Begin...1. A kalmar marubuciya, akwai dafiDayaBiyuHuduUku2. Da ya hangi su, ya ce "Da was Allah ya hada mu?"Da ya hangi su, ya ce "Da was Allah ya hada mu?"Wannan na nufin da ya hango su, Sai yaBi su a gujeJa ya tsayaGuduBoye3. Wanne ne bare dangane da jinsi?GaurakaHankakaCinnakaBuraka4. Lokaci na Yanzu II shi ne manunin lokaci-na-kanZa-ke5. Dan matar da ke are a gidan da ba a Nan to haife shi ba, shi neBoraAgolaKadoMowa6. Sanya bante ga yara maza ba al'adar Bahaushe, na faruwa ne dagaLokacin de yaro ya fara tafiyaShekara uku da haihuwaShekara biyu da haihumaLokachin da aka Sha yaro ya warke7. Yara masu lakabi condo an hair su neLokacin cin doyaAna ruwaDa yatsu shidaDa damina8. Wanne ne dan jirge?/l//m//sh//t/9. Wannan alamar (-), ita aka fi sani daWakafiKaran doriDebewaRuwa biyu10. Wanne ne kebabben bayanin wasalin /a/?'Dan gaba ne na sama'Dan kurya ne na sama'Dan gaba ne na tsakiya'Dan tsakatsaki ne na kasaTime is Up!
Comments
Hausa — No Comments
HTML tags allowed in your comment: <a href="" title=""> <abbr title=""> <acronym title=""> <b> <blockquote cite=""> <cite> <code> <del datetime=""> <em> <i> <q cite=""> <s> <strike> <strong>